Wednesday 11 April 2018

KARANTA KAJI: ABUBUWAN DA BAKU SANI BA DANGANE DA RAYUWAR MAWAKI CLASSIQ

Tura Wannan Zuwa

Buba Barnabas, wanda a ka fi sa ni da Classiq, mawaki mai cika da salo da kyale-kyale a wakokinsa na Hausa Hiphop.

Classik dan asalin garin Bauchi, ya kuma taso ne a Kano, inda ya yi karatunsa a Jami’ar Bayero da ke Kano, ya karanci Computer Science, daga bisa ni kuma ya koma Jos, don cigaba da harkokinsa na waka.

Ya yi aiki ne tare da Kungiyar “Finese Entertainment” Har na tsawon shekara biyar a bisa yarjejeniyar kwantiragi. A cikin shekarar 2018 ne kwantiraginsa ta kare, inda ya kirkiri kungiyarsa mai taken Arewa Mafiya.

Sunansa na gayu ya yi daidai da salonshi na waka, don kuwa shi ya kan yi wakokinsa ne da salo daban-daban. Za a iya ciwa a mawakan Nijeriya bakidaya zai yi wuya a samu mawaki mai salonsa.

Classik shi ne matashi na farko da ya fara waka da kananan shekaru a wancan lokacin, don rahotanni sun nuna ya fara waka tun ya na dan shekara 16, ya samu karbuwa kwarai a Legas.

Kwanan nan ya fitar da wani sabon bidiyon sa mai taken “Gudu”, inda ya saka daya daga cikin shahararrun mawakan kasar nan kuma haifaffen garin Jos MI Abaga.

Shekarun baya ya yi bidiyon waka da fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, mai taken “I Lobe U”. Haka nan daya daga cikin wakokinsa da su ka yi suna ita ce “Duniya”

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Hausa Mini

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: