Sunday 8 April 2018

KARANTA KAJI: 'Yar Fim Fati Muhammad tayi Ganawar Sirri da Gwamnan Jihar Katsina

Tura Wannan Zuwa

Shararriyar Yar fim din nan Mai suna Fati Muhammad ta je Katsina​ inda tayi wata ganawar sirri da gwamnan Katsina Alhaji Aminu Bello Masari.

'Yar wasan wadda yanzu ita ce babbar jakadiyar tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar wanda yake neman tsayawa takarar shugaban kasa karkashin jam iyyar Adawa ta PDP.

Bincike ya tabbatar da cewa yar fim din ta kwashe kwanaki a wani otal din Katsina inda kuma wani daga cikin ma su taimakawa Gwamnan ya rika dawainiya da ita. Haka ma dai mun samu cewa daga karshe ta samu ganin Gwamnan amma babu wanda ya san me suka tattauna a tsakanin su.

Majiyar ta mu har ila yau ta bincika ta kuma tabbatar cewa ganawa bata ofis bace, shi yasa ma ba a ga Fati Muhammad din a ofis ba, amma ganawa ce ta kashin kai.

“Zuwan na Fati Muhammad Katsina yafi alaka da siyasa bana wasan fim bane.” Kamar yadda muka samu.
Domin duk ‘yan fim din Katsina babu wanda ya san ta shigo, kamar yadda bincike Taskar labarai ya tabbatar.

Wani Dan fim yace zirga zirgar Fati Muhammad yanzu tafi dangantaka da siyasa fiye da harkar fim Kuma kwananan shafin ta na Facebook ya yi kaurin suna wajen sukar salon mulkin shugaba Buhari, wannan yasa ganinta a Katsina don ganin Gwamnan zai ba kowa mamaki.

Jaridar Katsina Post Hausa sun Aikawa Fati sakon wayar Hannu har zuwa rubuta rahoton nan bata bada amsa ba wani jami’in gwamnatin Katsina yace shi bai san zancen ba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Katsina Post Hausa and Hausaloaded

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: