Saturday 7 April 2018

Karanta Kaji: Kaf Cikin Masana'antar Fina-Finan Hausa Babu Tsara ta a Yanzu-Jamila Umar Nagudu

Tura Wannan Zuwa

Wata hira da tayi da BBC Hausa, tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu ta bayyana cewa wasu bata garin 'yan matane dake shigowa masana'antarsu daga waje ke sawa ana musu kudin goro ana zaginsu.

Jamila tace zaka ga yarinya ta taso a unguwa bata ganin girman iyayenta da manyan mutane kuma sai tazo masana'antar fim ta samu sa'a a dauketa to anan ma sai ta cigaba da wannan hali nata sai mutane su rika ganin kamar duk 'yan fim haka suke.

Jamila ta bayyana cewa ta taba yin aure kuma tana da da daya.

Jamila ta bayyana cewa tana taka duk wata rawa da aka bata da kyaune saboda sai mutun ya dage ya nuna kwazo sannan za'a kirashi jarumi, mutum ba zai taba zama jarumi ba haka kawai, ta kara da cewa duk wani abu da aka ga tana kuka akanshi a fim ta tabbata idan ace me kallone akawa irin wannan abu to shima zai iya yin kuka.

Jamila ta kara da cewa yawanci yanzu ba sa'anta a masana'antarsu dan da yawa suna kiranta da anti ko Hajiya, a karshe tace ta godewa Allah da irin abubuwa da daukakar da ta samu, inda ta bayyana cewa ba kowane jarumine ya samu irin abinda ta samu ba a sana'ar fim.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: