Saturday 7 April 2018

Karanta Kaji: In banda Mutum 3 yawancin 'yan Fina-Finan Hausa sun tsaneni' - General BMB

Tura Wannan Zuwa

Fitaccen Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa mafiyawan 'yan masana'antarsu ta fim basa sonshi in banda mutum uku kawai, ya kara da cewa amma babu komai, domin shi da Allah ya dogara.

Yace da yawan lokuta anyi kokarin a dakatar dashi amma ba'ayi nasarar yin hakan ba.

ilan daya zayyana wanda wanda suka sa wasu suka tsaneshi Bello yace, 'ko dan saboda bautar da kukewa Ali Nuhu ta kai matsayin da bakwa iya gayamai gaskiya, har yanzu karin cigaba nike samu, hakan bai isa ya nuna miku cewa Allah ne abin dogarona ba?".

Gadai abinda ya bayyana kamar haka a kasa:

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©24wikis

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: