Sunday 22 April 2018

Karanta Kaji: Shin dagaske ne Zahra Buhari tace Yawancin Matasan Hausa Fulani Jahilai ne kuma Basu da Hankali???- Hotuna da Labari

Tura Wannan Zuwa Ga

Fadar shugaban kasa ta hannun me magana da yawun shugaban kasar, Femi Adesina ta fito takaryawata wani labari da wasu sukayi amfani da hoto da sunan diyar shugaban kasar, Zahara Buhari suka bude dandali a shafin Facebook suka zagi 'yan Najeriya a ciki.

a wallafa a dandalin na boge ya saka hoton shugaban
kasa, Muhammdu Buhari inda aka nunashi cikin dusar
kankara yaje wata kasar waje inda aka tarbeshi, sai
aka rubuta cewa kunga yanda yake kokarin kawo
cigaba ga tattalin arzikin Najeriya amma wasu
sakarkarun 'yan Najeriya basu gane ba suna tunanin
jin dadine yake sashi yin tafiye-tafiye zuwa kasashen
waje


Hotan Zahra Buhari da Mijin ta Ahmad Indimi hoto daga shafin Muryarhausa24.com

Kamar yadda binciken Wakilin Shafin MuryarHausa24.com ya nuna ga Yadda 'yan Damfarar su rubuta" Kalaman da  zahara tayi sakamakon yadda taga 'yan najeriya
sukayima babanta mummunar fahimta game da
Kalmar da yayi a birtaniyya, akan matasar kasar nan,
hakan yasa itama Takara da nata cewa 'yan najeriya
basu da hankalii, kuma wannan Kalmar baihanata
duban kanta amatsayinta
na matar aureba".


Hotan Zahra Buhari da Mijin ta Ahmad Indimi hoto daga shafin Muryarhausa24.com

Sanarwar ta Femi Adesina tace shafin na Bogene ba
diyar shugabannkasarce ta fadi haka ba, wasu ne
kawai suka budeshi dan batawa iyalan shugaban
kasar suna dan haka mutane suyi watsi da shi.

Source by ©24wikis and Muryarhausa24.com

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user