Tuesday 8 May 2018

Kalli Sabbin Hotunan Masallatai 5 mafi kyau a Najeriya - Hotunan Sun Kayatar Sosai

Tura Wannan Zuwa Ga
Addinin Musulunci shine addini mafi shahara da mabiya a
Najeriya da nahiyar Afirka. Kana addinin na da gine-gine na
goge raini wanda ko mabiya wasu addinai na sha’awa.

Jaridar NAIJ.com ta kawo muku jerin masallatai mafi kyawu a
fadin Najeriya.


1.Masallacin Bashir Uthman Tofa
Masallacin Bashir Tofa na daga cikin manyan masallatai a
Najeriya. Masallacin na zaune a Gandu Albasa, jihar Kano.2. Masallacin jihar Kano
Muhammad Zaki ya mayar da wannan babban Masallaci sabon
wuri ne a shekarar 1582 kuma sarkin Kano, Abdullahi dan
Dabo ya sake ginawa tsakanin shekaran 1855 da 1883. Bayan
lalacewanshi a shekarun 1950, gwamnatin Birtaniya ta dauki
nauyin sake ginashi.3. Masallacin birnin tarayya, Abuja
An gina babban masallacin birnin tarayya a shekaran 1942 a
tsakiyan birnin tarayya. Wannan masallaci har ila yau ya nada
kyanshi tamkar yau aka gina.4. Masallacin Ilori
A baya-bayan nan, an gina masallaci a garin Ilori wanda ke iya
daukan masallata 20,000 a lokaci gda. An gina masallacin ne
siffan masallacin manzon Allah ﷺ da ke Madina.5. Masallacin jihar Legas
An gina masallacin jihar Legas ne a shekaran 1841. Kuma har
ila yau yana nan bayan shekaru 160
lagos central mosque.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Hausa Naij
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user