Tuesday 8 May 2018

Karanta Kaji: Shin dagaske ne Idris Sani Moda ya Rasu?

Tura Wannan Zuwa GaYayin zantawar da RARIYA ta yi da shahararren jarumin
finafinan Hausan nan Idris Sani Moda ta waya,ya karyarta jita-
jitar dake ta yaduwa cewa ya rasu a daren jiya Litinin.

Sani Moda ya kara da cewa ya yi mamakin yadda labarin
mutuwar tasa ta yadu, wanda a dalilin hakan yake ta faman
shan kira daga ciki da wajen kasar nan. Sannan ya kara da
cewa yana kan samun sauki.

Rahotanni sun nuna cewa asibitin da Moda yake jinyar ne suka
yi kuskuren fitar da sanarwar mutuwarsa. Bayan wani na kusa
da gadon da Modan ke kwance ya rasu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Rariya
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user