Wednesday 23 May 2018

KARANTA YANZU KAJI: SUNAYEN WASU JARUMAN BOLLYWOOD DA SUKA AURI MATAN DA SUKA GIRMESU

Tura Wannan Zuwa Ga


1) Jarumi SUNIL DUTT ya auri jaruma NARGIS da ta bashi shekara daya a duniya..
Soyayya Su ta fara a wajen aikin film MOTHER INDIA a 1957 yayin Da sunil dutt ya cece ta da wata wuta ta tashi bayan kwanaki kadan NARGIS ta rubutawa sunil dutt wasiqa kamar haka :-

YA MASOYI KAR KAYI FUSHI AMMA KA SA A RANKA KO DA NA MUTU TO XAN KASANCE DAKAI A RAUHANIYA.. a hk suka fara soyayya har sukai aure..

2)ADITYA PANCHOLI inda ya auri ZARINA WAHAB wadda ta bashi shekaru shida (6) aduniya sun tabbatar cewa marabar shekarunsu bai taba basu matsala ba kuma duk yan uwansu suna farin cikin aurensu Sannan kasancewar suna son junansu duk hakan ya faru ynxu dai sunyi wajen shekaru 30 a tare..

3)SAIF ALI KHAN ya auri jaruma AMRITA SINGH inda ta bashi shekara (12) ..
Amrita tuni tana fitacciyar jaruma ta kamu da soyayyar matashin Jarumi saif inda yake Da 21 ita kuma tana Da 33 anyi aurensu a 1991 sunyi shekara 12 suna xamansu a ta 13 suka rabu..

4) Jarumi KHUNAL KHEMU (yaron da aka fi saninsa a kanin Jarumi sunil shetty a film din BHAI) ya auri jaruma SOHA ALI KHAN kawar Jarumi saif Ali Khan, SOHA ALI KHAN ta bashi shekara (5) farkon haduwarsu a 2009 a aikin wani film me taken Dhoondte Reh Jaaoge inda suka ci gaba Da Rayuwa har xuwa shekarar da suka yi aure watau 2015 .

5) JARUMAN da har yanxu aurensu yake haskawa a BOLLYWOOD watau jaruma AISHWARYA RAI da ABHISHEK BACHCHAN inda ita ma ta bashi shekaru (2) a duniya sunyi aure a 2007...

6) Jarumi kuma me bada umarni FARHAN AKHTAR ya auri ADHUNA BHAVANI wadda ta bashi shekaru shida (6) a duniya sun a hadu a yayin Da ya dukufa wajen tsara labarin film din DIL CHAHTA HAI inda suka yi aure ba jimawa Da haduwa tun a 2000.

7) Jarumi ARJUN RAMPAL da ya auri MEHR JESSIA wadda ta bashi shekaru (2) a duniya sunyi aure a 1998 ..

8) Jaruma BIPASHA BASU ta bawa mijinta Jarumi KARAN SINGH GROVER shekara (4) inda ita tana Da 38 Shi kuma 34 , Da farko mahaifiyarsa taso ta hana sbd banbancin shekarunsu amma daga baya ta haqura sukayi aure a 2016 ..

9) jaruma SHELPA SHETTY Tabawa mijinta RAJ KUNDRA watanni (3) sunyi aurensu a 2009.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Fim Hausa
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user