Wednesday 23 May 2018

Karanta Yanzu Kaji: Shin Ko Kasan Rashin Iya Turanci Ne Ya Hana Adam A Zango Yin Fim Din Kudancin Nigeria???

Tura Wannan ZuwaKannywood Ta Samu Cigaba Matuka Amma Saidai Shirin Fina-finai Na Kudancin Nijeriya (Nollywood) Yafi Kannywood Cigaba .

A Haka Manyan Jaruman Kannywood Irinsu Sani Danja , Ali Nuhu , Rahma Sadau , Nafisa Abdullahi ,Hadiza Gabon Da Sauran Su Sun Koma Yin Fim Din Nollywood Duk Suna Fitowa A Fim Din Kannywood Din.

Bayan Dogon Nazari Mun Fahimci Yawancin Jaruman Tsaran Jarumi Adam A Zango Ne, Ta Fannin Kwarewa Amma Shi Kuma Har Yanzu Bai Nuna Niyyarsa Ta Fara Fim Din Kudancin Nijeriya Bah.

Haka Yasa Muke Ganin Akwai Dalilin Da Suka Sa Haka Tunda Yin Fim Din Kudancin Nijeriya Yana Kawo Masu Suna Da Kuma Karin Kudi A Aljihun Su Sosai .

Toh Wasu Suna Tunanin Killa Rashin Karasa Karatun Sane Yasa Baya Son Ya Shiga Fim Din Kudancin Nijeriya Tunda Suna Fim Dinsu A Harshen Turanci Ne.

Ta Wanni Fannin Kuwa Majiyarmu Ta Fahimci Shi Mutum Ne Wanda Baya Son Barin Al'adar Hausa So Yake Ya Inganta Yaren Sa Shiyasa Haka.

Toh, Koma Dai Mene Ne Muna Masa Fatan Alkahairy .

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Sadikblog
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user