Tuesday 22 May 2018

Yanzu-Yanzu: Zazzafan Rikici Ya Barke Tsakanin Yaron Gwamnan jihar Kaduna da jikar marigayi sheikh Isiyaku Rabiu

Tura Wannan Zuwa


Wani rikici ya barke a tsakanin babban yaron gwamnan jihar Kaduna, Bello El-Rufai da jikar marigayi sheikh Isiyaku Rabiu, Khadija Rabiu, wanda ta kaisu ga yi ma juna tatas da zage zage a shafin kafar sadarwar zamani ta Twitter.

Jaridar News Digest ta ruwaito zage zagen da yaran suka dinga yi bai tsaya a kansu kadai ba, har ta kai ga suna zagin iyayensu da yan uwansu, kai har ma suna aibanta yan uwan juna da suka rigamu gidan gaskiya.

Majiyar mu ta bayyana cewa Bello ne ya fara zagin uwar Khadija, inda ita kuma ta zage uwarsa, tana cewa mahaifiyarsa ma kilaki ce, ta kara da ikirarin cewa dan uwan Bello da ya rasu a kwananin baya, Hamza, ya mutu ne sakamakon shan giya.


Sai dai shi ma Bello bai yi kasa a gwiwa ba, inda ya bayyana cewa Khadija ta dade tana son ganin Isiyaka Rabiu ya muru, kuma a yanzu ta yi farin cikin mutuwar attajirin Kakanta, saboda ta samu kudin gado.Da tura ta kai bango sai Khadija ta bayyana ma Bello idan ya yi wasa zata gurfanar da shi gaban Kotu, kuma za ta tuhume shi da laifin bata mata suna, don haka tace ya yi shiga taitayinsa, ga yadda rikicin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin website din akwai "Home" sai ku shiga,

mungode

Muryarhausa24.com Zata Kasance Babbar Kafar Yada Labarai aduk fadin Duniya domin Bunkasa Harshen Hausa, domin Zafafan Labarai ziyarci www.muryarhausa24.com

Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com aduk inda kuke a fadin Duniya farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24.com shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki daya Amin

Source by ©Naij Hausa
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user