Sunday 1 July 2018

KARANTA ALAMOMIN DA ZAKA GANE MACE TANA SON AURE

Tura Wannan Zuwa
Wadannan wasu ne daga cikin Alamomin da zaku gane Mace tana son Aure.1. Idan kaga yarinya
tana
yini a cikin daki
aure take so....

2. Idan kaga yarinya
tana dadewa
a daki kuma idan tafito
tana daure
fuska idan an
tambayeta meke
damunta tace babu, to
aure aure take so...

3. Idan kaga yarinya tana
tsayawa da saurayi a kusa
da inda babanta ko wani
dan uwanta zai ganta
batajin kunya to aure
take so...

4. Idan kaga yarinya
tana furtawa
saurayinta
kalmomin soyayya
agaban
iyayenta to aure
takeso....

5. Idan kaga yarinya
tana yawan zuwa
wajen kawayenta
masu
Aure, tana manne musu
to aure take so....

6. Idan kaga yarinya
tana yawan posting a
facebook agroup ko a
page ko a status tana
tsokanar maza to aure
take so.....

7. Idan kaga yarinya
tana yawan wasa da
yara aure take so.,.,,.,.

8. Idan kaga yarinya
tafiya surutu da wasa
da maza a ko ina to
aure
take so....

. 9. Idan kaga yarinya ta
karanta wannan
posting
din to Aure ta keso..,

Ku ci gaba da kasancewa da Ni a Koda Yaushe insha Allah Zan kawo muku Alamomin da zaku iya gane namiji yanason Aure.

Taku Fadila M. Idris ke Yi muku fatan Alheri.

KARANTA YANZU KAJI: SHIN KO KASAN YADDA ZA KA GANE MACE KO NAMIJI A FACEBOOK KO WHATSAPP???

Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya


FARIN CIKIN KU SHINE FARIN CIKIN MU

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari  ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user