Monday 23 July 2018

KARKU YAWAITA YIN DAYA DAGA CIKIN WADAN NAN ABUBUWAN YANA KAWO MATSALA A RAYUWA - KARANTA YANZU KAJI

Tura Wannan Zuwa Ga
1- WAYEWA..idan tayi yawa tana
kawo..KAUYANCHI.

2- SURUTU..idan yayi yawa yana kawo..KARYA.

3- WAYAU..idan yayi yawa yana
kawo..ZALUNCHI.

4- SAN DUKIYA..idan yayi yawa yana kawo..CHIN
HARAM.

5- JAYAYYA..idan tayi yawa tana kawo..GABA.6-,KARFI..idan yayi yawa yana kawo..MUGUNTA.

7- ROKO..idan yayi yawa yana
kawo..WULAKANCHI.

8- TUNANI..idan yayi yawa yana kawo..DAMUWA.

9- FUSHI..idan yayi yawa yana kawo..DANASANI.

10- WASA..idan yayi yawa yana kawo..SHAGALA.

11- SAN ABIN DUNIA..idan yayi yawa yana
kawo..ROWA.

12- RAGGWANCHI..idan yayi yawa yana
kawo..TALAUCHI.

13-,SON MULKI..idan yayi yawa yana
kawo..GIRMAN KAI.

14- JAHILCHI..idan yayi yawa yan
kawo..KAFIRCHI.

15- SABON ALLAH..idan yayi yawa yana
kawo..MUMUNAN KARSHE.

Ya Allah ka kyautata rayuwar mu kasamu akan
tafarki madai-daichi Amin

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, FADAKARWA,NISHADANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user