Saturday 18 August 2018

Kalli Bidiyon Wacce take ikirarin Kwankwaso Ko Wuta Yace Zai Shiga Zata Bishi su Shiga Tare _ Inji Wata Yar Kwankwasiyya

Tura Wannan Zuwa Ga
Wani sabon bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta ta yadda bidiyon yake nuna yadda wata mata take ikirarin irin kaunar da take yiwa tsohon gwamnan jihar kano kuma sanatan kano ta tsakiya Dr. Rabi'u Musa kwankwaso.


Matar da bata bayyana sunan ta ba amma tayi ikirarin ko wuta kwankwaso zai shiga zata bishi, kana duk jam'iyyar da zai shiga tana tare da shi ɗari bisa ɗari.

Koda wakilin mu ya buƙaci jin ta bakin ta ko kwankwaso yasan da wannan soyayyar da take yi masa ?

Sai tace " A'a amma a duniya ko Wuta kwankwaso yace zai shiga zan bi shi".

Idan bazaku manta ba a makon da ya gabata kafar yaɗa labarai ta yanar gizo Muryar Hausa24 ta kawo muku labarin wata mata wacce ita ma take ikirarin irin ƙaunar da take yiwa Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari duk da cewa burin nata ba mai cika bane.

Gani ya kori ji.

Ku sauke cikakken bidiyon domin ganewa idanuwan ku yadda abin ya faru.

Sauke bidiyon anan.

Download Video Here

A yi kallo lafiya.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user