Sunday 9 September 2018

Yanzu-Yanzu: Baban Chinedu Ya Saki Sabuwar Waka Mai Zafi Akan Buhari da Ɓarayin Kasar Nigeria - Sauke Audio/Video Wakar Yanzu

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Baban Chinedu hoto daga shafin Muryar Hausa24

Fitaccen Ɗan wasan barkwanci wanda ya daɗe yana Nishaɗantar da Al'ummar Hausa Yusuf Haruna wanda akafi sani da Baban Chinedu ya saki sabuwar waƙa mai zafi akan Buhari da ɓarayin ƙasar Nijeriya.

A wannan karon kuma ya saki sabuwar waƙa mai zafi, Taken waƙar shine "MASU GUDU KU TSAYA KU BIYA BASHI KAFIN KU GUDU, MUN TABBATA GMB YACE SU TSAYA KOWA YA BIYA, KU DAWO MASU GUDU DAN ALLAH DUK KU BIYA HAKKIN TALAKAWA".

Ku sauke waƙar cikin Bidiyo da kuma Audio domin ganin yadda aka tsara bidiyon waƙar gami da sauraro.

Ku sauke bidiyon waƙar anan...Ku sauke Audio waƙar anan...Idan masu karatu ba zaku manta ba a kwanakin baya Shafin Muryar Hausa24 ta kawo muku labari akan dalilin da yasa aka daina jin waƙoƙin fitaccen mawaƙin jam'iyyar APC Rarara tare da Baban Chinedu inda a halin yanzu Rarara ya koma tarayya da Isyaku fores.

Bidiyon waƙar kai tsaye

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user