Wednesday 24 October 2018

Karanta Kaji: Wani Ɗalibi Ɗan Jihar Katsina Ya Yi Na Uku A Gasar Karatun Al-Kur’ani A Saudiyya - Labari Mai Daɗin Ji Ga Kowanne Musulmi

Tura Wannan Zuwa
Ɗan asalin jihar Katsina Malam Abdulganiyu Aliyu da ya fito daga karamar hukumar Katsina ya zo na ukku a gasar karatun Alkur’ani ta kasa da kasa ta shekarar 2018 data gudana a kasar Saudi Arabia.


Abdulganiyu Aliyu yayi gasar ne tare da sauran mahalarta gasar su 115 a fadin duniya.

An tabbatar da wannan cigaban ne a wata zantawa ta wayar tarho tare da Malam Bishir Usman Ruwan Godiya mai ba Gwamna Shawara na musamman a kan ilimi mai zurfi wanda suka raka Abdulganiyu Aliyu zuwa wajen gasar.

Abdulganiyu Aliyu tare da Ameer Yunus daga jihar Bauchi suka wakilci Nijeriya a wajen gasar.

Abdulganiyu Aliyu ya zo na ukku wajen harder izihi 60 na gasar karatun alkur’ani sannan kuma Ameer Yunus ya zo na ukku a wajen harder izihi 60 na gasar karatun alkur’ani tare da tajawidi.

Kasashe 82 suka shiga gasar wadda ta kawo karshe a ranar laraba da ta gabata a birnin Madina dake kasar Saudi Arabia.

Kasar Saudi Arabia it ace tayi nasara gaba da kowacce kasa sannan sai Nijeriya, sannan kuma sai kasar Libya.

A halin yanzu ana zagayawa day an tawagar ta jihar Katsina da wanda yayi Nasara a wasu wurare masu muhimmanci a kasar Saudi Arabia domin yin ziyara kafin su dawo gida a karshen wannan satin.

Domin kaddamar dashi wanda yayi nasarar ga jama’ar jihar Katsina da gwamnatin jihar Katsina da sauran al’ummar domin ganin shi wannan mahardacin alkur’ani wanda ya fito daga karamar hukumar ta Katsina.

Kamar yadda shirin ko tsarin gwamnatin jihar ya tanada bayan isowar shi mahardacin tare da rakiyar tashi wanda tuni gwamnatin jihar ta tabbatar da wannan al’amari na samun nasara ga shi wannan mahardacin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: Leadership A Yau

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user