Sunday, 23 December 2018

Saukar da Sabuwar Wakar da 'Yam Matan Kannywood su Rerawa Baba Buhari 2019 Wakar Takayatar Sosai

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da waƙar da fitattun jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) su rerawa shugaban kasar Nijeriya Shugaba Muhammadu Buhari wakar nuna goyan bayan su a 2019.

Idan mabiya shafin Muryar Hausa24 bazaku manta ba a kwanakin baya mun kawo muku  bidiyon wakar wanda ya ƙayatar.

A wannan lokacin haɗakar jarumai mata na masana'antar kannywood su rerawa Baba Buhari mai taken "AKWAI SAURA".

Kaɗan daga cikin jarumai mata da suka haska acikin wannan ƙayatacciyar waƙar  sune kamar haka:

Amal Umar
Asiya Ahmad
Fati Washa
Fati Shu'uma
Maryam Yahaya
Hannnatu Bashir
Halima Atete
Hauwa Waraka
Bilkisu Abdullahi
Jamila Nagudu
Rukayya dawayya

Da sauran su

Kardai na cika ku da surutu sai ku sauke waƙar domin sauraron wannan ƙayatacciyar waƙar.

Sauke Wakar da 'Yam Matan Kannywood su Rerawa Buhari 2019 waƙar ta kayatar Sosai.
Sauke waƙar anan..


Sauke bidiyon anan..


Ku sauke bidiyon waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta, kada ku sake abaku labari...
Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user