Thursday 21 February 2019

Download Sabuwar Waka Mai Zafi da Mawakan Kannywood su yiwa Baba Buhari "AIKIN GAMA YA GAMA"

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Mawakan Kannywood


Fitattun mawakan Hausa na masana'antar shirya fina-finan Hausa sun rerawa Baba Buhari sabuwar  waka.

Sun rera wakar ne a sakamakon  ɗage zaɓen da INEC tayi.


Tin bayan ɗage zaɓen da INEC tayi mawaƙa daban-daban a sassan ƙasar nan suke fitar da sababbin waƙoƙi daga ɓangaren masoyan Buhari dana Atiku.


MURYAR HAUSA24 Zamu iya cewa "Rarara shine mutum na farko da ya saki sabuwar waƙa bayan ɗage zaɓe , inda waƙar ta shahara cikin ƙanƙanin lokaci kamar dama ansan za'a ɗage zaɓen".

Idan bazaku manta ba , a kwanakin baya mawaƙan Kannywood sun yi wata waƙa wacce ta shahara sosai waƙar mai taken "SAKAMAKON CANJI" , biyo bayan ɗage zaɓen da INEC tayi ne sai mawaƙan su kuma sakin sabuwar waƙa akan ɗage zaɓen da akayi.

Taken waƙar shine "AIKIN GAMA YA GAMA AN DANNE MANA ƘISA APC CE A RAYE PDP TA MUTU TO BABA BUHARI ALLAH YASA KAGAMA LAFIYA".


MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya Baba Buhari su sani.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.Ku sauke waƙar anan...


DOWNLOAD MUSIC HERE


Kada Ku Sake Abaku Labari!


DOWNLOAD VIDEO HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.


Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user