Thursday 21 February 2019

KARANTA KAJI: HANYAR DA ZA'A ISAR DA ROHOTON GAGGAWA GA RUNDINAR 'YAN SANDA YAYIN GUDANAR DA ZABE

Tura Wannan Zuwa
Rundinar 'yan sandan Nigeria ta fitar da nambar wayoyi sashin Operation na rundinar 'yan sandan Nigeria jihohi 36 da babban birnin tarayya Abuja wanda 'yan Nigeria zasu kira domin isar da rahoton gaggawa akan barazanar tsaro da aka gani yayin gudanar da zabe a garuruwansu dake fadin tarayyar Nigeria

Police


Ga nambar wayoyin jami'an 'yan sanda masu mukamin Mukaddashi da Mataimakin Kwamishinan 'yan sanda (DCPs/ACPs) wadanda suke jagorancin bangaren OPERATION a helkwatar rundunonin 'yan sanda na jihohi 36 da birnin Tarayya Abuja kamar haka:

1- ABUJA: 08033002496
2- BAYELSA: 07031300557
3- KOGI: 08066002020
4- ADAMAWA: 08033454228
5- BAUCHI: 08037004504
6- DELTA: 08039718748
7- KEBBI: 08033187658
8- EBONYI: 08033138430
9- BENUE: 08033004406
10- AKWA IBOM: 08033098261
11- NASARAWA: 08033674240
12- KANO: 08035975219
13- NIGER: 08033025490
14- ZAMFARA: 08058036613
15- CROSS RIVER: 08036014140
16- EKITI: 08033432264
17- SOKOTO: 07061687138
18- LAGOS: 08073666666
19- KADUNA: 08081777095
20- ANAMBRA: 08036766461
21- ENUGU: 08034537136
22- ABIA: 08035888774
23- BORNO: 08068969292
24- YOBE: 08036434959
25- KATSINA: 08033113083
26- JIGAWA: 08060060064
27- GOMBE: 07038621264
28- ONDO: 08033281542
29- IMO: 08033911832/08074985926
30- KWARA: 08133480567
31- RIVERS: 08035873235
32- OSUN: 08136829534
33- SOKOTO: 08060674803
34- TARABA: 08036737929
35- OYO: 08023400797
36- EDO: 08033784327
37- OGUN: 08023433482

Jama'a ya kamata kowa ya dauki nambar wayan jiharsa ayi saving akan waya, da zaran anga wata barazana na tsaro a yayin gudanar da zabe a duk inda ake sai mutum ya kira nambar wayan jiharsa ya fadi inda barazanar take, nan take za'a turo mayakan 'yan sanda domin su kawo agajin gaggawa, a taimaka a yada wannan sanarwan

Muna rokon Allah. Ya sa ayi zabe lafiya a kammala ba tare da ko da jinin sauro ya zuba a dalilin zabe ba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: Datti Assalafiy
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user