Monday 25 February 2019

Kai Tsaye Sakamakon Zabe: Buhari Ya Lashe Jihohi 6 yayin da Atiku Ya Lashe Jiha 1

Tura Wannan Zuwa Ga
Hukumar zabe ta kasa INEC ta fara tattara sakamakon zaben shugaban kasa a babban ɗakin taro na ICC a birnin tarayya Abuja.


Farfesa Mahmud Yakubu


Shugaban hukumar zabe ta ƙasa INEC , Farfesa Mahmud Yakubu Ya sanar da sakamakon zaben jihohi biyar tare da babban birnin tarayya Abuja cikin jihohi 36 dake fadin ƙasar Nigeria.


Sai dai wasu bayanai dake fitowa daga majiyar Muryar Hausa24 na nuni da Cewa"Buhari ya lashe zaben Jihohi biyar  yayin da Atiku ya samu lashe zaben babban birnin tarayya Abuja "

Ga Yadda Sakamakon zaben ya kasance:

1. Sakamakon zaben shugaban  ƙasa na jihar Ekiti.

APC ta samu kuri'u 219,231

 PDP ta samu kuri'u  154,032


2. Sakamakon zaben shugaban  ƙasa na jihar Osun.

APC ta samu kuri'u  347,634

PDP ta samu kuri'u 337,377

3. Sakamakon zaben shugaban  ƙasa na jihar Yobe

 APC ta samu kuri’u 497,914

 PDP ta samu kuri’u 50,7634. Sakamakon zaben shugaban  ƙasa na jihar Nasarawa.

APC ta samu kuri'u  289, 903
PDP ta samu kuri'u  283,847


5. Sakamakon zaben shugaban  ƙasa na jihar Kogi.

APC ta samu kuri'u 285, 894
PDP ta samu kuri'u  218, 207

6. Sakamakon zaben shugaban  ƙasa na babban birnin tarayya Abuja.

APC ta samu kuri'u  - 152,224
 PDP ta samu kuri'u  - 259,997


Yadda Sakamakon Jihar Kano ke Shigo mana a daidai wannan Lokaci..

Kananan hukumomi 33 cikin kananan hukumomi 44 a jihar kano.

Wannan na kananan hukumomi 33 ne.

APC  ta samu kuri'u 1,123,730

PDP ta samu  kuri'u 326,635

Saura na kananan hukumomi 9, idan baku manta ba Ganduje yayi wa Buhari Alkawarin Kuri'u 5m.

Ku ci gaba da kasancewa da Muryar Hausa24 a shafin mu na yanar gizo www.MuryarHausa24.Com.NG domin samun bayanai akan sakamakon zaɓe kai tsaye ko ku biyo mu a shafin mu na Youtube a MURYAR HAUSA24 TV .

Zaku iya sauke wannan bidiyon domin kallon yadda sakamakon zaben ke tafiya cikin harshen Hausa.

DOWNLOAD VIDEO HERE


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user