Saturday 30 March 2019

MU SHA DARIYA: LABARIN ATTAJIRI DA SAMARIN GARI

Tura Wannan Zuwa Ga
Wani attajiri ne yana da 'ya kwaya daya, ta kai aure sai yaje gidan radiyo da T.V yai sanarwa cewa duk wanda yasan jarumi ne yazo akwai gasa duk wanda yaci wannan gasar shi zai aura wa 'yarsa.




sai matasan garin suka je wajan gasar sai attajirin ya dauke su gaba dayansu ya kai su gidanshi inda swimming pool sai yace duk wanda yayi iyo daga bakin gaba zuwa gaba zai bashi auran yarshi da kyautar 15million da gida da mota.

Sai ya matsa gefe yana kallansu kowa sai yakama cire kaya zai shiga ruwa sai ga wani abu yafito a cikin ruwan yana fito da micizai da kwaduna a cikin ruwa sai kowa ya koma baya kwatsam sai sukaji tsundum acikin ruwan suna juyowa sai sukaga wani Saurayi a cikin ruwan yana ta kakkaucewa
macizan da kwadinan har Allah ya bashi nasara ya kai zuwa bakin gabar.

 Attajirin yayi ta mamakin faruwan abun har yace da saurayin ya fadi duk abunda yake so za'a yi masa.

Saurayin yana ta haki zuciyarsa na bugawa da kyar aka samu ya nutsu saboda ya tsorata.

Gogan naku sai yafara magana yace..

"DAN ALLAH A TAIMAKA MIN A NUNAMIN MUTUMIN DA YA HANKAƊANI"

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user