Thursday 16 May 2019

Karanta Kaji: Ku Nemi Tsari daga Masifar dake Cikin Kabari Saboda....

Tura Wannan Zuwa Ga
Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad SAW yana cewa "Ba don kada ku gagara bunne
yan'uwanku ba (a MAKABARTA) da na roki Allah ya jiyar da ku daga AZABAR Kabarin da na ke ji (Muslim ne ya ruwaito shi).


Makabarta.
Yan uwana muyi kokarin karanta wannan addu'ar a dukkan Tahiyarmu ta karshe a
cikin SALLAH, don Neman kariya daga AZABAR k'abari.Addu'ar itace:-Allahumma inni a'uuzu bi Ka min azabi Jahannama, wa min azabil Kabar, wa min fitnatil Mahya wal Mamat, wa min fitnatil masihid DAJJAL.Ma'ana Yaa Allah Ina Neman tsarinka daga AZABAR Jahannama, da AZABAR K'abari, da fitinar rayuwa da mutuwa da fitinar masihid DAJJAL.Yaa Allah ka karemu daga wadannan fitintinu, kuma ka sanya Kabarinmu ya zama
DAUSAYIN ALJANNAH.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user