Monday 15 July 2019

Download Complete Best of Karki Manta da Ni Audio

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙoƙin  Soyayya na Film ɗin Karki Manta da Ni.

Karki Manta da Ni

Waƙoƙin Fim ɗin Karki Manta da Ni suna ɗaya daga cikin fina-finan da 'yan kallo suke muradi, musamman yadda aka shirya wakokin sun ɗauki hankula a shafukan sada zumunta musamman a shafukan Youtube da kuma Instagram.

Ganin hakan ne yasa Muryar Hausa24 muka ga ya dace mu kawowa 'yan Uwa da Abokan Arziki waɗannan ƙayatattun waƙoƙin musamman ma'abota kallon fina-finan Hausa (Kannywood) a Nigeria dama Duniya baki ɗaya.

Mawaƙan da suka baje kolin salon sarrafa murya a wakokin sune kamar haka:

1. Umar M. Shariff
2. Abdul D One
3. Muhmmad Melery
4. Murja Baba
5. TK Adamu Dorayi

Jaruman da suka taka muhimmiyar rawa a wakokin  fim ɗin Karki Manta da Ni sune kamar haka:

Umar M. Shariff
Shamsu Dan Iya
Maryam Booth

Umar M. Shariff shine ya fito a matsayin Jarumin Fim ɗin, yayin da abokiyar aikin sa Jaruma Maryam Booth taja ragamar film din.

Ga waƙoƙin Kamar Haka:

Umar M. Shariff Lokaci ne


Umar M. Shariff Karki Manta da Ni


Umar M. Shariff Alkawarin mu na nan


Abdul D. One Dije


Abdul D. One Karki Manta da Ni


Abdul D. One Soyayyar Ki


Murja Baba Wanda Nake So


Muh'd Melery Me ke faruwa da Ni


TK Adamu Dorayi Ga Zuciya ta


Lallai film din yazo da sabon salo kuma zai fadakar da al'umma musamman matasa, kada ka sake a baka labari dazaran film din yazo kasuwa ka nemi naka a shaguna mafi kusa da kai.

MUKALOLI MASU ALAKA:
Har izuwa yanzu da wakilin Muryar Hausa24 yake kammala haɗa wannan rahoton ba'a sanar da ranar da za'a saki wannan ƙayataccen fim ɗin ba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user