Tuesday 31 March 2020

Aboki Nagari

Tura Wannan Zuwa
Wani malami yana cewa: idan ka kasance a cikin mutane, to ka yi abota da zaɓaɓɓen su, kada ka yi abota da halakakke sai ku halaka tare".

Aboki Nagari Abokin Tafiya...


MarubuciDr. Jamilu Zarewa

Idan kana so ka san waye mutum, to ka tambayi abokinsa, saboda kowanne aboki da abokinsa yake koyi.

Wani kuma yana cewa: Kar ka aboci malalaci a kowanne hali, da yawa mutumin kirki yana lalacewa ne idan ya haɗu da mara kirki. Daƙiƙi yana saurin tasiri akan mai ƙoƙari, ba ka ganin garwashe idan aka saka shi a toka shi ma sai ya zama toka."

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user