Wednesday 29 July 2020

Karanta Falalar Da Ke Cikin Ziyarar Mara Lafiya

Tura Wannan Zuwa Ga
Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yace; "Idan mutum ya ziyarci ɗan uwansa Musulmi (da ba shi da lafiya) to yana tafiya ne cikin lambunan aljanna yana tsinkar 'ya'yan itaciyarsu, idan ya zauna sai rahama ta lulluɓe shi.

Falalar Da Ke Cikin Ziyarar Mara Lafiya

Idan da safe ne Mala'iku dubu saba'in za su yi ta yi masa Salati har ya shiga maraice. Idan kuma da Maraice ne mala'iku dubu saba'in za su yi ta yi masa Salati har ya wayi gari.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user