Friday 11 June 2021

Kalli Zafafan Hotuna Daga Dandalin Daukar Shirin Izzar So

Tura Wannan Zuwa Ga

 Kamar yadda shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Nura Mustapha Waye da Lawan Ahmad


Waɗannan sababbin hotuna ne da ga gurin dandalin ɗaukar shiri mai dogon zango, na Izzar So.

Daga dandalin ɗaukar shirin Izzar So

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Hajiya Nafisa da Umar Hashim


Kalli ƙarin hotunan a ƙasa:

Nura Mustapha Waye yayin ɗaukar shirin Izzar So

Alhaji Matawalle da Iyalansa

Ali Nuhu da Nura Mustapha Waye

Yayin da ake ɗaukar shirin Izzar So

Jarumi Ali Nuhu, da jaruma Aisha Najamu, da kuma jaruma fati zinariya

Da ga dandalin ɗaukar shirin Izzar So

Mai girma Matawalle, da Hajiya Sarah, tare da ɗiyar su wato Hajiya Nafisa

Jaruman cikin shirin Izzar So, kafin a fara ɗaukar shirin Izzar So ɗin

Yayin da Haj. Nafisa take ƙoƙarin tozartar da Umar Hashim a gidan su

Jarumai da abokan aiki na shirin Izzar So


Jarumar da take jan ragamar shirin Izzar So


MURYAR HAUSA24 muna yi musu fatan alheri.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user