Friday 11 June 2021

Kukan Da Nake Yi A Kullum

Tura Wannan Zuwa Ga

"Duk lokacin da na kalli wannan rami, wallahi yakan sa na ji duk wani buri da kwaɗayin duniya ya fita daga kaina, nakan tuna ya ya makoma ta za ta kasance a cikin wannan rami wanda zan kasance ni kaɗai babu wani abokin hira ko mai ɗebe kewa".


Kuka Na

Marubuci: Muhammad Umar Baballe


Babu mata


Babu ƴa-ƴa.


Babu ƙanne.


Babu yayyu.


Babu abokai.


Ƙabari

"SubhanAllah! Ƴan uwa wallahi mu dage mu kyautata ginin wannan ramin na mu domin mu sami sauƙin ƙunci a cikinsa, kada mu bari ruɗun duniya yasa muyi ƙasa a gwiwa wajen kyautata lahirarmu"


Yaa Allah kasa mu zamto ahlin aljannah maɗaukakiya Amin.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user