Monday 24 December 2018

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Babban Kuskuren Kaduna

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Dan Musa Gombe tare da Nasir El-rufa'i


Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da waƙar Ɗan Musa Gombe "Babban Kuskuren Kaduna Tenuwa ta Zago Kuma Baku Zaɓi Malalam Ba".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Ga taƙaitaccen bayani daga wakilin shafin Muryar Hausa24 akan Mawaƙi Ɗan Musa Gombe (New Prince).

Fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya  musamman cikin  jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin sa.

Kalli bidiyon kai tsaye....

hi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.


Wannan shine dalilin da yasa wakilin shafin Muryar Hausa24 ya kawo muku sabuwar waƙar da fasihin mawaƙin nan Ɗan Musa na Gombe (New Prince)  ya rerawa gwamnan Kaduna Nasir Ahmad El-rufa'i, domin nuna goyan bayan mawaƙin ga ci gaba da mulki Nasir Ahmad El-rufa'i a shekarar 2019, saboda ɗorawa daga inda ya tsaya na ganin jihar Kaduna ta ci gaba a fanni daban-daban .

GA KAƊAN DAGA CIKIN  BAITIN WAKAR KAMAR HAKA:

√ Babban Kuskuren Kaduna Tenuwa ta Zago Kuma Baku Zaɓi Malam Ba

√ Kai Ko Mai  Ruwa da Rana Gami da Sanyi Mu Bazamu kyale Malam Ba

√ Masu Faɗa da Ɓata Suna ku sani Bazaku Ɓata Malam Ba...

Kardai na cika ku da surutu sai kun sauke waƙar zakuji sauran baitittikan da suke cikin wannan ƙayatacciyar waƙar.

Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke Bidiyon waƙar yanzu.

Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.


Nan bada daɗewa ba Muryar Hausa24 zamu kawo muku Taƙaitaccen Tarihin Fasihin Mawaƙin Ɗan Musa Gombe (New Prince) .

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user