Saturday 30 March 2024

Kalli Zafafan Hotunan Mace Mafi Kyau A Tarihin Saudiyya

Tura Wannan Zuwa Ga

Rumy Alqahtani, ta kasance ɗaya daga cikin matan da su kafa babban tarihi a ƙasar Saudiyya.


Sarauniyar Kyau A Saudiyya
Hoto: Rumy Alqahtani


Ta kasance mace ta farko, wadda za ta wakilci ƙasar a gasar sarauniyar kyau ta duniya, wadda za a yi anan gaba kaɗan.


Sarauniyar Kyau Ta Saudiya
Hoto: Rumy Alqahtani


A halin yanzu, Rumy Alqahtani ita ce sarauniyar kyau ta saudiya, wanda hakan na nufin ita ce mace mafi kyau a ƙasar Saudiyya, a wannan zamanin.


Sarauniyar Kyau A Saudiya
Hoto: Rumy Alqahtani


Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan ta.


Sarauniyar Kyau Ta Saudiya
Hoto: Rumy Alqahtani


Fatan hotunan, sun burge masoyan ta.


Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun kyawawan hotunan ta.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user