Monday 14 October 2024

Abubuwan Da So Yake Korewa

Tura Wannan Zuwa Ga
So, a wani lokacin ya kore hankali sai ya tabbatar da hauka. Wani lokacin kuma ya kore hauka ya tabbatar da hankali.

Abubuwan Da So Yake Korewa 
Hoto: Adil Azeem/Pinterest

Marubuci:- Idris M Rismawy


So, shi ne yake kore abin da yake anan, kuma wani lokacin ya tabbatar da abun da babu shi.

Gane waɗannan kalaman sai waɗanda Allah ya nufa.
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user