Saturday 15 June 2024

Kalaman Soyayya Mai Daɗi Daga Larabci Zuwa Hausa

Tura Wannan Zuwa Ga


تمنيت لو كنت دمعا، لأنبع من عينيك وأجري على خديك لأموت في شفتيك 


Kalaman Soyayya Na Larabawa
Hoto: Muslim-Mate


Marubuci: Taska


Fassara


Na so a ce ni hawaye ne, daa na ɓuɓɓugo daga idanunki/idanuwanki, in/na gudana a kan kumatun ki, don na sami/samu damar mutuwa a kan leɓan/laɓɓan ki.


Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun zafafan saƙonnin soyayya da kalaman soyayya na saurare da na karantawa.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user