Wednesday 19 June 2024

Kalli Zafafan Hotunan Kwalliyar Sallar Sadiq Sani Sadiq Tare da Iyalansa

Tura Wannan Zuwa Ga

Sadiq Sani Sadiq ɗaya ne daga cikin fitattun jaruman masana'antar Kannywood.


Jarumi Sadiq Sani Sadiq
Hoto: Sadiq Sani Sadiq 


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Tare da yarinyar sa
Hoto: Sadiq Sani Sadiq 


Waɗannan wasu ne daga cikin jerin kyawawan hotunan kwalliyarsa tare da iyalansa na Babbar Sallah.


'Yarsa/Ɗiyarsa
Hoto: Sadiq Sani Sadiq 


Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa:Tare da yaron sa
Hoto: Sadiq Sani Sadiq 

Tare da Ɗan sa
Hoto: Sadiq Sani Sadiq 


Tare da yarinyar sa
Hoto: Sadiq Sani Sadiq 

Tare da 'Ya'yansa
Hoto: Sadiq Sani Sadiq 


Fatan hotunan, sun burge masoyan sa.


Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun sababbin hotunan jaruman ku, masu inganci.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user