Saturday 15 June 2024

Karanta Addu'ar Ta'aziyya

Tura Wannan Zuwa Ga


إِنَّ ِللهِ مَا أَخَذَ، وَلَهُ مَا أَعْطَى، وَكُلُّ شَيْءٍ عِنْدَهُ بِأَجَلٍ مُسَمَّى.فَلْتَصْبِرْ وَلْتَحْتَسِبْ. 


Inna lillahi ma akhaz, walahu ma a'ta, wakullu shayin 'indahu bi-ajalin musamma…faltasbir waltahtasib.


Addu'ar Ta'aziyya
Hoto: Muslim Outtakes


Hakika abin da Allah ya ɗauka nasa ne, kuma abin da ya bayar da shi ma nasa ne, kuma kowane abu a wurinsa yana da ajali abin Ambato… sai ta yi haƙuri ta nemi lada (na haƙurin rashin da ta yi).


أَعْظَمَ اللهُ أَجْرَكَ، وَأَحْسَنَ عَزَاءَكَ، وَغَفَرَ لِمَيِّتِكَ.


A'zamal-lahu ajrak, wa-ahsana 'azaak, waghafara limayyitik.


Allah ya girmama ladanka, ya kyautata haƙurinka a kan abin da ka rasa, ya gafarta wa mamacinka.


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user