Wednesday 12 June 2024

Kyawawan Hotunan Danmusa New Prince Da Abdool Gaya

Tura Wannan Zuwa Ga

Ɗan Musa Gombe wanda aka fi sani a yau da sunan Ɗanmusa New Prince, tare da ɗaya daga cikin masu gabatar da shirye-shirye a yanar gizo-gizo, sannan kuma Jarumi wato Abdool Gaya.


Ɗanmusa New Prince da Abdool Gaya
Hoto: Abdool Gaya 


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Ɗan Musa Gombe da Abdool Gaya
Hoto: Abdool Gaya


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin Jarumi/Mawaƙi Ɗanmusa New Prince da Jarumi/Mai gabatar da shiri Abdool Gaya, tare da zafafan hotunan su na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user