Friday 7 June 2024

Muhimmancin Yin Salati Ga Annabi Muhammad (SAW) A Ranar Juma'a

Tura Wannan Zuwa Ga

Manzon Allah (SAW) ya ce: "Ku yawaita salati a gare ni a daren Juma'a da ranar Juma'a, wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare shi" Baihaqiy, Albaniy ya inganta shi.


MUHIMMANCIN YAWAITA SALATI A GARE SHI (SAW)
Hoto: Kosofe Post 


اللهمَّ صلِّ على محمَّد وعلى آل محمَّد، كما صليتَ على إبراهيم وعلى آل إبراهيم؛ إنَّك حميدٌ مجيد.  اللهمَّ  بارِك  على محمَّد وعلى آل محمَّد، كما باركتَ على إبراهيم وعلى آل إبراهيم؛ إنَّك حميدٌ مجيد  [البخاري  ومسلم]


ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALA ALI MUHAMMAD, KAMAA SALLAITA ALA IBRAHEEM WA ALA ALI IBRAHEEM, INNAKA HAMEEDUN MAJEED, ALLAHUMMA BAARIK ALA MUHAMMAD WA ALA ALI MUHAMMAD, KAMAA BAARAKTA ALA  IBARAHEEM WA ALA ALI IBRAHEEM, INNAKA HAMEEDUN MAJEED.


Wanda ya lazimci yawaita salati ga Manzon Allah damuwar shi da baƙin cikin shi za su kwaranye.


Tushe/Asali: Zauran Daliban Ilimi

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: