Idan ana maganar kamfanin fassara mafi yawan sakin fina-finan fassara fiye da kowa, tilas ne a fara kawo kamfanin Sultan Film Factory.
A wannan shekarar da muke ciki ta 2024 kamfanin fassara na Sultan Film Factory sun saki zafafan sababbin fassarori da yawa, masu kyau da ƙayatarwa.
Ga jerin sunayen fina-finan nan kamar haka:
1. Azama
2. Nagarta
3. Animal
4. Mai dawa
5. Kalma ɗaya
6. Sansani
7. Marke
8. Jan ido
9. Ɓatacce (Ɓatachche)
10. Tsaro
11. Ɗan kirkri
12. Adawa
13. Garjeje
14. Zautattu
15. Dauriya
16. Mai kamar maza
17. Fallasa
18. Kambu
19. Muzurai
20. Salaar
21. Haifaffe
22. Lauya
23. Buguwa
24. Haure
25. Muguwa
26. Gangara
27. Raraka
28. A hukumance
29. Kafaffe
30. Shaiɗani
31. Tsimi
32. Sadaukarwa
33. Agaji
34. Ƙuruciya
35. Gadar zare
36. Bugun tuba
37. Ko ta kwana
38. Hange
39. Gidan ƙarshe
40. Harsashi
41. Aljana
42. Kurman baƙi
43. Hatsaniya
44. Gargadi
45. Lissafin mace
46. Tubali
47. Madoki
48. Ba hawa ba sauka
49. Yaƙi
50. Mai yana
51. Idona idon ku
52. Gogargigya
53. Zuci
54. Gunjin maza
55. Faɗan sansiro
56. Laƙani
57. Kujama
58. Zamani
59. Azanci
60. Zama daram
61. Gum
62. Kashedi
63. 'Yar tsama
64. Ƙaren kwana
65. Zaki
66. Kamamme
67. Zafin wuta
68. Doka
69. Sarkin doka
70. Gauta
71. Sukuni
72. Tuba
73. Sarkin tawaga
74. Ja zuga
75. Gumurzu
76. Ta'addanci
77. Gaba da gaba
78. Jiniya
79. Mugun gida
80. Ƙarshe
81. Dan Iya
82. Ta leƙo ta koma
82. Shegu
83. Son zuciya
85. Maza
86. Gudan jini
87. Zakanya
88. Fito na fito
89. Turba
90. Duka ɗauka
91. Duban duba
92. Jarumta
93. Kundi na
94. Ɗan kira
95. Gamon jini
96. Farin kai
97. Raba hanya
98. Zautacce
99. Gardama
100. Badakare
101. Gogagge
102. Mai kibiya
103. Lifaka
104. Kaska
105. Girgiza
106. Makoma
107. Ɗan sarkin yanki
108. Tsere
109. Garwa
110. Zamba cikin aminci
111. Zuciyar jarumai
112. Cin sarka
113. Bankaɗa
114. Dangin ranga
115. Baƙar zuciya
116. Rayuwa
117. Arashi
118. Faɗin rai
119. Atasayen jirgi
120. Ƙiyayya
121. Hukuma
122. Tsitaka
123. Siyar da rai
124. Chaƙa
125. Tsammani
126. Ɓarayin teku
127. Lasisi
128. Gugar zana
129. Sabon aure
130. Yaƙin yanki
131. Haƙƙin raina
132. Ɗan saurayi
133 juyayi
134. Aiki da ƙwaƙwalwa
135. Gogarma
136. Gwanki
137. Kuskure
138. Jagaliya
139. Gwarzuwa
140. Mahaifiya
141. Yaƙin sama
142. Ɗimuwa
143. Wakilin yaƙi
144. Ba sulhu
145. Firgita
146. Ba kama
147. Ƙusa
148. Ɗan takife
149. Maimaichi
150. Bazuka
151. Farkon
152. Dangin dambe
153. Daɗin 'yanci
154. Ta'adin rai
155. Mai naci
156. Dodo
157. Raddi
158. Bajinta
159. Kima
160. Rainin ahali
161. Neman nasara
162. Raini
163. Mai shiƙa
164. Mai naci
165. Ƙudundune
167. Sarki konda
168. Babba ko karami
169. Galla
170. Tsarin halitta
171. Ma'auni
172. Hamshaƙi
173. Ja ni mu je
174. Tarago
175. Jami'in ƙasa
176. Harin gaza
177. Barden yaro
178. Halakakke
179. Haƙƙin mata
180. Taurin zuciya
181. Uban fita
182. Bazata
183. Jagoran gaske
184. Ba jira
185. Mutuwar daba
186. Zafafa
187. Tauraro
188. Mafaraucin zaki
189. Tawagar maidan
190. Almura
191. Fin ƙarfi
192. Tsinin ido
193. Kanzagi
194. Baƙar aƙida
195. Magudana
196. Tawaga
197. Juyin kai
198. Kara da kiyashi
199. Raina kama
200. Jami'an farin kaya
201. Jan biro
202. Bango
203. Ɗan kwalisa
204. Dage
205. Faɗan daba
206. Ɗan kirifto
207. Tafasassu
208. Rashin sani
209. Daraja
210. Sharri
211. Dan kari
212. Mai ciki
213. Jagwal
214. Ɓoyayye
215. Gigitacce
216. Rattabawa
217. Gangariya
218. Dabara
219. Sanadi
220. Mayaƙi
221. Dafi
222. Ruɗani
223. Santsi
224. Taraba
225. Uwar wuta
226. Gadan-gadan
227. Rangama
228. Sauyin sauyi
229. 'Yan ƙungiya
230. Marajin magana
231. Tirjaju
232. Gugar ƙarfe
233. Sarkin wayo
234. Danke
235. Sambaɗa
236. Tarkon mugunta
237. Naci
238. Bautar ƙasa
239. Ƙarshen ƙauna
240. Shuri
241. Tauri
242. Darasin rayuwa
243. Neman sauƙi
244. Sarkin faɗa
245. 'Yan sasi
246. Ƙarshe
247. Ba tsoro
248. Tambari
249. Jagaliyanci
250. Asalin zaki
251. Ba jira
252. Gaske
253. Karen 'Yan Sanda
254. Ɗan taku
255. Bamaguje
256. Madatsi
257. Gwarzo
258. Yankin wuta
259. Dakatarwa
260. Gobarar kogi
261. Martabata
262. Dausayi
263. Jarmai
264. Mafaɗata
265. Tsidau
266. Mai ƙarfi
267. Aukin alburshi
268. Hayaƙi
269. Gagara
270. Sadauki
271. Miskilanci
272. Ba kule
273. Ɗan dambe
274. Duniyar mu
275. Dabba
276. Shaitaan
277. Gatse
278. 'Yan uwa
279. Darasi
280. Kamanni
281. Gwamnati
282. Mai daraja
283. Kisan ɓoye
284. Duhun dare
285. Alaƙaƙai
286. Ko gezau
287. Dokaji
288. Tafiyar ajali
289. Ƙwallan shege
290. Ganganci
291. 'Yan Salo
292. Tafiyayye
293. Gardama
294. Mai basira
295. Haƙƙi
296. Fansa
297. Mara haƙuri
298. Dambatuwa
299. Shaba
300. Baya da ƙura
301. Kulle
302. Ragargaza
303. Tsallake
304. aƙin fansa
305. Gudun mutuwa
306. Jan hankali
307. Sumame
308. Assali na
309. A hargitse
310. Jaru
311. Ɗan manya
312. Sakun matsaya
313. Tsira
314. Daƙiƙa
315. Neman inuwa
316. Rinjaye
317. Mai hange
318. Abokan juna
319. Ƙarfi
320. Shammata
321. Ɓarayi
322. Naushi
323. Muna da aure
324. Babban goro
325. Ruƙaƙƙe
326. Igiyar ajali
327. Inuwar ka
328. Bokayen ɓoye
329. Jakada
330. Chikin dare
331. Ga fili
332. Ɗan soja
333. Ragas
334. Sawun giwa
335. Haske
336. Mai tarko
337. Tsanani
338. Yarjejeniya
339. Ruwa a jallo
340. Zafin jini
341. Sabon Sarki
342. Kurku
343. Jalala
344. Gamji
345. Ɗan ƙwaro
346. Tsunduma
347. Uban daba
348. Jagab
349. Ɓarawon mota
350. Hayaniya
351. Tataɓurza
352. Sojan ƙwarai
353. Garma
354. Taure
355. Lauje
356. Ɗan dabba
357. Gyaran hali
358. Himma
359. Ɗan bala'i
360. 'Yan baranda
361. Matsa lamba
362. Gwajin kwanji
363. Adalin jami'i
364. Alwashi
365. Jarfa
366. Bauɗaɗɗe
367. Madaki
368. Duska biyu
369. Allo
370. Hindu
371. Masari
372. Sata
373. Filin yaƙi
374. Gabza
375. Ƙi sabo
376. Azzalumai
377. Dukan tsiya
378. Danƙo
379. Sheɗanin tamil
380. Zazzaga
381. Fitina
382. Uban salo
383. Gawar farko
384. Guba
385. Duguja
386. Sarki Vijay
387. Kwagiri
388. Safara
389. Gafalalle
390. Karaga
391. Bagagare
392. Ƙona gari
393. Sharaɗi
394. Hakurta
395. Asali
396. Shalele
397. Masanin shiƙa
398. Jin tsoro
399. Tauraron ahali
340. Shegen kai
341. Dabbar gaske
342. Kwatami
343. Rinjaya
344. Halaka
345. Dam bako
346. Ruwan sama
347. Shakku
348. Ɗan Yanka
349. Daga kotu
350. Gizago
351. Tumfafiya
352. Kafcen shiƙa
353. Iyaka
354. Masarautar burrai
355. Gabata
356. Ƙarzuwa
357. Daga
358. Ɓarawon gwal
359. Gumba
360. Ɗaukar fansa
361. Wace ce
362. Sharin
363. Tafiyar ƙaddara
364. Asararre
365. Basarwa
366. Gaba kura
367. Ni ne
368. Tantagarya
369. Mu zuba mu gani
370. Kiran mutuwa
371. Shashatau
372. Hadari
373. Zakin fama
374. Mahallaka
375. Rai ɗaya tilo
376. Mikiya
377. Mugun boss
378. Zazu
379. 'Yan chacha
380. Mugun iri
381. Batarnaka
382. Jagaba
383. Makashi
384. Jan kunne
385. Ƙayar baya
386. Tuhuma
387. Mu je zuwa
388. Tafiyar kasada
389. Marayu
390. Ɗan manomi
391. Karamci
392. Zarce
393. Chamba
394. Annuri
395. Binciken asali
396. Sangararre
397. Mulki
398. Ke ce sila
399. Zarto
400. Zafin rai
401. Jan kai
402. Tabbaci
403. Mai ƙaho
404. Dunki
405. Nazari
406. Jagoran talakawa
407. Basarakiya
408. K.G.F CHAPTER
409. Hada kashi
Duk jerin waɗannan fina-finan fa an sake su ne a shekarar nan ta 2024, kamar yadda wakilin mu ya gama tattara mana su daga majiya mai ƙarfi, a hakan ma akwai sauran watanni da yawa a ƙasa kafin a yi bankwana da shekarar 2024 ɗin.
Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe don ci gaba da samun zafafan labaran fina-finan fassara da bayanai game da sababbin fassarori na kowanne irin kamfanin fassara, tare da samun labaran abubuwan da ke faruwa a kamfanonin fassarar kai-tsaye. Ku dai kawai ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kullum.