Sadiq Saleh ɗaya ne daga cikin matasan mawaƙan Kannywood, wanda tauraruwar shi take kan ganiyar haskawa a halin yanzu.
Mawaƙi Sadiq Saleh
Hoto: Sadiq Saleh official
Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.
Sadiq Saleh
Hoto: Sadiq Saleh official
Sadiq Saleh dai ya yi fice ne da waƙar Abin Ya Motsa da waƙar Darasul Auwal da kuma waƙar Ko Wuya Ko Daɗi.
Mawaƙi Sadiq Saleh
Hoto: Sadiq Saleh official
Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin mawaƙi Sadiq Saleh tare da zafafan hotunan shi na musamman.