Sunday 22 September 2024

Karanta Addu'a Yayin Da Aka Ji Tsawa

Tura Wannan Zuwa Ga

Abdallah bn Zubair ya kasance idan ya ji tsawa sai ya daina magana, ya ce;


سُبْحَانَ الَّذِي يُسَبِّحُ الرَّعْدُ بِحَمْدِهِ، وَالْمَلاَئِكَةُ مِنْ خِيفَتِهِ.


Subhanal-lathee yusabbihur-ra'adu bihamdih, walmala-ikatu min kheefatih.


Addu'a yayinda aka ji tsawa
Hoto: Punchng

Tsarki ya tabbata ga wanda tsawa ta ke wa tasbihi da godiyarsa, Mala'iku ma suna yi saboda tsoronsa.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user