مُطِرْنَا بِفَضْلِ اللهِ وَرَحْمَتِهِ.
Mutirna bifadlil-lahi warahmatih.
Addu'a Bayan Saukar Ruwan sama
Hoto: Sciencing
An yi mana ruwa saboda falalar Allah da Rahamarsa.
Babban abin da yakamata mu fara la'akari da shi shi ne, yawan jari ko kalar sana'a ba shi zai tara maka kuɗi ba. Da yawan mutane sun...