أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ.
A'oothu billahi minash-shaytanir-rajeem.
Addu'a Idan Mutum Ya yi fushi
Hoto: Islam 4 u
Ina neman tsarin Allah daga shaiɗan tsinanne.
Kin cancanci dukkan wani matakin so wanda zuciyoyin masoya suke ba wa abokan junansu a dalilin so da ƙauna. So n ki ya yi nisan zango a ciki...