Idan wani ya maka alheri sai ka ce masa:
جَزَاكَ اللهُ خَيْرًا.
Jazakal lahu khayran
Addu'a Ga Wanda Ya Yi Maka Wani Alheri
Hoto: Prostock-Studio/iStock photo
Ma'ana
Allah ya saka maka da alheri.
To haƙiƙa ka isa matuƙa wajen gode masa.
Ke ce azancin kowanne bigiren hasken da yake ƙara haskaka fadar duniyar masoya, ra'ayina ne kallonki haka zalika ra'ayin kowa ne beg...