Monday 18 September 2017

Haramta Ayyukan Kungiyar IPOB Ya Saba Tsarin Mulki - Saraki

Tura Wannan Zuwa Ga

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola
Saraki ya fito fili ya nuna cewa matakin da
hedkwatar tsaro da gwamnonin jihohin Igbo na
bayyana kungiyar IPOB a matsayin na 'Yan
ta'adda ya saba tsarin mulkin kasa.
Saraki ya ce dole sai an bi tsarin doka kafin
haramcin da aka yi wa kungiyar ta IPOB ya yi
tasiri inda ya nuna cewa yana sa ran Shugaba
Buhari zai tsarin doka wajen wannan haramcin ta
yadda duniya za ta mutunta Nijeriya a matsayin
mai bin doka.
.
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum farin cikin Ku shine Farn Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com ALLAH yabar Zumunci Amin
.
.
Source By ©Rariya

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: