Wednesday 25 October 2017

Gaskiyar Fahimtar Da Na Yiwa Samarin Arewa- Zainab M. Bello

Tura Wannan Zuwa Ga
Idan kaga Saurayi yana yawan canza tufaffi to
Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan Murmushi haka
kawai Shima Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan comment a
Facebook ko bai karanta ba Shima Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan gaisuwa Misali «
Maza wai ya' ne me labari? Shima Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan zuwa taro ko
ba'a gayyace shi ba to.. Shima Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan zuwa wajan mai
shayi da sasafe kamar karfe 6:20 am Shima
Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan post a Facebook
da cewar '"kaina ke man ciwo kuyi man
addu'a"' Shima Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan yiwa yan'matan
unguwarsu mugu kallo irrin harar su din nan. To
Shima Aure yake so.

Idan kaga Saurayi yana yawan yin shiru shiru
kamar bai san komai ba Shima Aure yake so.

Idan kaga Saurayi baya hawa Taxi in zai je
unguwa sai Adaidaita Shima Aure yake so.

Idan Kaji haushin maganata ko ta baka mamaki
kaima wallahi Aure ka ke so.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com 

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user