Thursday 26 October 2017

Hausa films: Za’a Karama Fitattun Jaruman Fina-finan Hausa 7 A Kasar Ingila

Tura Wannan Zuwa Ga

Labaran da muke samu ba da dadewa a nan na
nuni da cewa wasu fitattun jarumai a
masana’antar fina-finan Hausa da ake yi wa
lakani da Kannywoood

Da suka tasamma akalla
bakwai za su samu kyautar karramawa a kasar
Ingila.

Jaruma
n dai kamar yadda muka samu daga
majiyar mu wani babban kamfanin jarida ne na
African Voice dake da hedikwatar sa a birnin
Landan zai karrama zakakuran jaruman a cikin
wata mai kamawa na Nuwamba kuma a ranar
hudu ga wata.

Majiyarmu dai ta samu cewa wadanda jaridar
zata karrama sune Nafisa Abdullahi (Jarumar da
tafi fice); Hafsat Ahmed Idris (Babbar Jaruma);
Halima Atete (babbar mataimakiyar Jaruma);
Ramadan Booth (Babban jarumi); Sani Ahmad
Yaro (Babban mataimakin jarumi); Kamal Alkali
(Fitaccen mai bada umurni); Hamisu Lamido
Iyantama (Fitaccen mai shirya fina finai).

Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya
ma dai wasu jaruman a masana’atar ta
Kannywood sun amshi kyaututtuka da dama a
wani buki da aka gabatar a birnin tarayya Abuja.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Kannymp3

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: