Tuesday 10 October 2017

Hausa Film: Ni Yanzu Miji Nake Nema Ruwa A Jallo-Fati Garba.

Tura Wannan Zuwa

Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan
Hausa na Kannywood mai suna Fati Garba ta
bayyana cewa yanzu ita babban burin ta a
rayuwa shine aure sunnar manzo, kamar dai
yadda ta shaidawa majiyar mu a cikin wata
tattaunawa ta musamman da tayi da ita.

Jarumar ta kuma bayyana cewa ita tunda ta taso
a rayuwar ta tana da matukar sha’awar yin
wasan fim din Hausa amma bata samu damar
cika burin nata ba sai a yan shekarun nan bayan
da ta hadu da Adam A. Zango dake a matsayin
uban gidan ta a yanzu.

Jarumar da
yanzu haka take gudanar da shirin nan na bautar
kasa ta shaidawa majiyar tamu cewar babban
abun alfahari ne a gare ta yanzu yadda take
jerawa kafada-da-kafada da manyan
shahararrarun jaruman Kannywood din wajen
sana’ar su.

Da aka tambaye ta game da jaruman da suka fi
bata sha’awa sai jarumar ta ce tana da wanda
take so a harkar fim din yanzu haka ma amma
ba zata ayyana shi ba sai nan gaba amma kuma
acikin jarumai mata tafi son Ai’isha Tsamiya.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com
.
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Fadila M. Idris

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: