Tuesday 10 October 2017

Ana Wata Sai ga Wata: Zan iya rasa Rayuwata akan Rahama Sadau-Inji wata Masoyiyar ta.

Tura Wannan Zuwa

Dama hausawa sunce SO hana ganin laifi, kuma
ko wanne allazi to da Amanun sa. Hakan ne ya
faru da wata matashiyar budurwa mai tsananin
rajin kaunar Jarumar Fina-finan Hausa na
Kannywood wacce aka sani da Rahama Sadau.

Ita dai wannan matashiyar budur wa mai suna
Hidayata, ta samu kwararan shaidu ne dake
tabbatar da cewa, lallaifa ita yar gani kashenin
jaruma Rahama Sadau ce kamar yadda wasu
ma’abota shafin sada zumunta na Twitter suka
wallafa a shafukan Su.

Ali ya rubuta a shafin nasa na Twitter cewa “@
Rahama¬_sadau, wannan yarinyar zata iya kashe
kanta, yar gani gashe nin ki ce”

Daily Trust ta ruwaito wani ma’abocin Twitter na
daban shi kuma ya bayyana asalin sunan wannan
yarinyar, inda ya bayyana sunan a matsayin
Hidayata.

Daga karshe itama Rahama Sadau ta amsa
wannan sako, inda tayi godiya kuma ta nuna
kaunarta ga yarinyar,

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com
.
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Kannymp3 website

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: