Tuesday 10 October 2017

Labari: Kotu ta ba da belin wata matar da ta sayar da jaririn ta kan kudi naira N605,000

Tura Wannan Zuwa

An zargi matar da laifin hada kai da wasu mutane wajen sayar da jariri mai tsawon watanni 4 da haihuwa - An sayar da jaririn ne a jihar Enugu Wata kotun Majistare dake Minna ta ba da belin wata matar aure, mai suna Eucharia Mba, da aka kama kwanakin baya bisa zargin sayar da jaririnta wanda ya kai watanni 4 da haihuwa a farashin naira N605,000. An kama Mba tare da wani Bright dake unguwar Chanchanga a Minna da wani Peter Ani.

Wannan laifi ya saba wa sashe na 79 da 278 na dokar kasa.

A jawabin da aka samu daga rahoton yansanda, wani mista John dake zama a unguwar Mechanic Junction Chanchanga, ya kawo ma hukumar yansada kara a watan Satumba 2017 da ce wa wata Amaka Bright dake zama a unguwar da Brihgt Ahuruezeanya sun hada kai da matar sa sun sayar da jaririn su wanda ya kai watanni 4 da haihuwa. An zargi Eucharia da sauran mutane 2 da sayar da jariri a jihar Enugu ma wani Mista Ani akan farashin naira N605,000.

Masu laifin sun karayata zargin da aka mu su a kotu. Alkalin kotun majistare, Hassan Mohammed ya ba da belin matan 2 saboda rashin lafiya. Daya ta na da juna biyu na tsawon watanni 8, daya kuma ta na shayar da jariri.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com
.
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: