Thursday 26 October 2017

Hausa Music: Download Umar M Sharif Garinmu Da Nisa Song.

Tura Wannan Zuwa Ga

Saukar Da Wakar Mawaki Umar M Sharif Garinmu
Da Nisa.

Kamar Yadda Kuka sani mawaki Umar M Sharif,
mawaki ne dayayi fice, kuma ya shahara a fannin
rere wakokin Soyayya na zamani.

Kuma Daya daga cikin fitattun mawa kan Fina
Finan Hausa Na Kannywood, Dan asalin garin
Kaduna a Tarayyar Nigeria.

Wanda yanzu haka wakokin sa, sune kan gaba
wurin kayatar wa gami da jan hankulan ma’abota
kallon Fina Finan Hausa.

Domin haka yauma kamar kullum gamu dauke
muku da wata mai zafi daga kundin wakokin sa
mai suna Garinmu Da Nisa .

Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro
Lafiya.

Download Now

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Kannymp3

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: