Thursday 26 October 2017

Matan Arewa: Rahama Sadau Mutuniyar Kirkice Kowa yayi Koyi da Ita

Tura Wannan Zuwa

Wata gamayyar kungiyoyin matan dake daukacin
jahohi 19 na Arewacin Najeriya sun shawarci
dukkanin matan dake a yankin na Arewacin
Najeriya da suyi koyi da kyawawan halayen
jarumar nan ta fina-finan Hausa na masana’antar
Kannywood watau Rahma Sadau.

Gamayyar kungiyoyin dai sun yi wannan kiran ne
jim kadan bayan sun kammala taron su da suka
sabayi a lokaci lokaci inda kuma suka nuna
sha’awar ta su fili karara ga halayen na jarumar
da suka bayyana cewa masu kyau ne kuma abun
sha’awa.

Majiyarmu ta samu cewa matan sun shawarci
daukacin matan Arewar da su rike sana’ar duk da
suke yi sosai ba tare da damuwa da cece-kucen
da jama’a za su rika yi masu ba tamkar dai
yadda jarumar ta ke cikin yi.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa kungiyar masu
shirya fina-finan na Hausa a baya sun dakatar da
jaruma Rahma Sadau daga yin fim saboda
abunda suka kira saba dokar su da ta yi yayin da
ta rungumi mawaki a cikin wata waka da suka yi.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Kannymp3

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: