Thursday 26 October 2017

Idan Ku Kuma Cewa"Inada HIV ALLAH YA ISA BAN YAFE Ba-Zainab Indomie

Tura Wannan Zuwa

Jaruma Zainab Indomie daya ce daga cikin
fitattun jaruman Fina Finan Hausa na Kannywood
mata wacce a zamanin ta tauraruwar tayi
matukar haskawa.

Inda daga bisani aka nema jarumar aka rasa ko
sama ko kasa, Inda daga bisani sai aka fara
ganin wasu irin hotuna marasa kyan gani suna
yawo musamman a kafofin sada zumuntar Yanar
Gizo Gizo dake nuna cewa lallaifa Jaruma Zainab
Indomie bata da Lafiya domin kuwa duk ta
kanjale ta lalace.

Inda nan take su, kuma masu sharhi da masu
tofa albarkacin baki suka fara yin hasashen cewa
kodai Jarumar ta kamu da cutar zamani ne HIV.

Inda daga bisani jarumar ta karyata wannan batu
cikin wani hira da tayi da wata kafar jarida,
sannan kuma ta nemi taimakon ‘yan uwanta na
Masana’antar Kannywood dasu taimaka mata.

Inda nan take a lokacin jarumi, Tijjani Asase ya
matsa kaimi ga manyan Jarumai akan ganin an
taimakawa jarumar, wanda a hankali a hankali
har ta fara murmurewa, daga karke kuma har
Jarumi Adam A Zango ya sakata a wani sabon
Film dinsa.

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By ©Kannymp3

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: