Thursday 5 October 2017

Liyafa taci gaba: Umar M SharerF Tare Da Maryam Yahya Zasu SaKe HasKawa A Wani Sabon Film

Tura Wannan Zuwa

Jarumi Kuma Mawaki Umar M SharerF Tare Da
Sabuwar Jaruma Maryam Yahya .

Zasu Fito Su
SaKe TaKa Wata Rawar A Wani Sabon Film Da
Ana Dab Da Fara DauKan Sa.

Kamar Dai Yanda Muka Sani, Jaruman Guda Biyu
Wato Umar Da Maryam .

Dukansu Za.a Iya Cewa
Sabbin Jarumai Ne Da Suka Shiga Masana'antar
KannyWood Da Kafar Dama. Domin Da Zuwansu
Babban Jarumin Nan Kuma Mai Shirya Fina Finai
Wato Ali Nuhu, Ya DauKi Babban Film Dinshi Ya
Basu Suka Ja Ragamar Film Din.

Ganin Irin Kokarin Da Sukayi Hakan Tasa
MAISHADDA Investment Shima Ya DaKe DauKar
Wani Film Din Nasa Ya Basu ... Film Din Da Aka
Bashi Suna MARIYA

Da Bisa Dikkan Alamu Shima Wannan Film Din Ya
Hada Fitattun Jarumai Kamar Irinsu
Ali Nuhu
Gazali Miko
Umar M. ShareeF
Maryam Yahya
Da Sauran Wasu Jaruman

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Hausa Mini

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: